Labarai Nijar

Nijar: An raba Hamma Amadou da kujerarsa

DW Hausa
Daga DW Hausa

Tsohon kakakin majalisar dokoki kuma shugaban jam’iyar Lumana Afrika da ke jagorancin jam’iyun kawancen adawa a Nijar ya rasa mukaminsa na dan majalisar dokoki a yau Laraba.

Kotun kolin Nijar ce ta sanar da hunkuncin sauke Hama Amadou daga mukuminsa na jagorancin jam’iyyar Lumana Afrika. Wakilinmu da ke Yamai Mahaman Kanta ya rawaito mana cewa kotun ta maye gurbin Hama din Hima Garba wanda ke zaman mataimakinsa.

Game da mai rubutu

DW Hausa

DW Hausa

Aiko da Ra'ayi